Inna lillahi wa Innah Ilahim Raji’un.
I received an email yesterday telling of the death of the young Kannywood actress Safiya Ahmed after an illness. She passed away in Kano on 26 February 2010. Safiya’s final words in a recent Fim magazine interview, when she was asked if she had anything to say or advice to give to her colleagues in the film industry, were:
Kira na ba ya wuce in ce mu ci gaba da yin addu’a. Kuma ina kira da mu ji tsoron Allah, mu so junan mu.
I don’t have more to say except that we should keep praying. Also, I’m calling on us to fear God and love each other.
Safiya’s death comes only a week after the death of Kannywood director and producer Zilkiflu Muhammed (Zik) on the 18th of February, 2010. His obituary can be found in last week’ Aminiya. Ibrahim Sheme also has a tribute to Hauwa Ali Dodo, Zulkiflu Muhammad, and Safiya Ahmed on his blog Bahaushe Mai Ban Haushi.
Allah ya jikansu. Allah ya sa su huta.
Amin
(UPDATE 27 December 2013. Unfortunately, the Fim Magazine site, which had a photo I had previously linked to now seems to be defunct.)
To read other tributes I’ve written for Hausa actors and filmmakers gone before their time, see my posts on
Actress Hauwa Ali Dodo, who died 1 January 2010,
Actress Amina Garba, who died on 21 November 2010,
Comedian and director Lawal Kaura, who died on 13 December 2011,
Actress Maryam Umar Aliyu, who died on 12 April 2011,
Director Muhammadu Balarabe Sango, who died on 1 December 2012
Allah yaji kanta da rahamar sa.Mukam munyi rashin jaruma mai kunya ladabi tsoron allah da sanin yakamata.
LikeLike
ALLAH UBANGIJI KA GAFARTAWA DIR- ZIK DA SAFIYA AHMED KASA ALJANNACE MAKOMARSU, MUKUMA UBANGIJI ALLAH YASA INTAMU TAZO MUCIKA DA IMANI…!
LikeLike
thanks for being one among those who luv the family.
LikeLike
ALLAH yajikansu safiya ahmed da zik yakuma gafartamusu, mukuma idan ta mu tazo ALLAH yasa mucika da imani amin.
LikeLike
Allah Ubangiji ya gafarta masu yasa Aljannah ce makomar su
LikeLike
allah yaji kansu
LikeLike
Allah yaji kan su,ya kuma rahamcesu amin summa amin
LikeLike
Allah ya jikansu yasa aljannah ce makomarsu
LikeLike
Rashin safiya da kuma Zulkifilu (zik) ba wai rashine ga masu shirin hausa films kawai ba,a’a harma da dukkanin masu kishin al’adun HAUSA. Muna fatan Allah ya jikansu ya gafarta musu,mukuma in tamu tazo yasa mu cika da imani ameen summa ameen.
LikeLike
Ina taya yan uwa da abokan arziki da kuma sauran masu shaawar wasan hausa alhinin rashin gwanayen yan wasa Safia Ahmad da kuma Zulkifli mohd,da fatan Allah jikansu ya gafarta musu Ameen.
LikeLike
Ubangiji Allah ya jikan Safiya, yasa Aljannah firdausi ce makomarta.
LikeLike
Muna fatan Allah Taala ya jikansu ya gafarta musu.Da fatan mutuwar wadannan da sauran marigaya ta zama waazi ga yan fim da sauran mutane su gane cewa kare mutuncin addini yafi kare sanaa,Allah shiryar damu baki daya Ameen.
LikeLike
Allah ya jikan wadanda suka rigamu gidan gaskiya sa’anna masu aikin barna su kuma su gyara halinsu. Thank’s
LikeLike
Allah ya jinkan su ya masu gafara.saura aji tsoron Allah kafin tamu ta zo
LikeLike
may the peace and mercy of Allah (SWA) be upon them, amen. Allah ya bawa family dinsu hakuri da mu gaba daya.
LikeLike
Allah Ka jikan musulman da suka gabata gare mu ka kuma kyautata karshen mu. Amin.
LikeLike
Allah ya jikan Marigayiya Safiya Ahmed
LikeLike
Allah ya jikan su yasa sun huta Allah ubangiji ya kyauta namu bayan nasu
LikeLike
4rm Allah we come and to HIM we shall return.may their gentle soul rest in peace AMEEEEEEEEEEEEEEEN
LikeLike
allah kaji kansu innamu yazo allah ya samu cika da imani
LikeLike
muna masu kyakkyawan addu’a allah yajikansu yagafarta masu yasa aljannane makomansu bayan haka inna namu yazo allah yasa mucika da imani.
LikeLike
Allah jikan su kuma yayi musu gafara yakuma sa sun huta ameem.
LikeLike
Allah ya jikan safiya da zikiflu,Allah yasa aljana firdausi ne makomar su.muma in namu tazo Allah ya sa mu cika da imani.
LikeLike
Allah yaji kansu da rahama yasa sunhuta,muma intamu tazo allah mucika da imani.
LikeLike
Allah ya jikan musulmi
LikeLike
Allah ya gafarta ma safiya Ahama yasa ta huta.
LikeLike
dama ai KULLI NAFSIN ZA’IKATUL MAUT to ALLAH ya gafartawa dukkan musulmai na duniya wadda suka riga mu gidan gaskiya. AMIM
mu kuma ALLAH yasa idan tamu tazo ta daukemu tare da imani. AMIN.
LikeLike
Allah ka gafartawa musulmai baki daya mukuma idantamu tazo allah yasa mucika da imani amin
LikeLike
Allah yaji kan su.
LikeLike
ALLAH YA SA ALJANNATUL FIDDAUSI CE MAKOMARSU AMEEEEEEN.
LikeLike
may there soul rest in pfct pis!. Amin
LikeLike
Inna.Lilla.hiwa.inna.illaihirraji.un
Allah yajikan saffiyya Ahmad
yayi Mata gafara
muma in tamu tazo gafarta mana Ameeeeeeen
LikeLike
Inalillahi wa in-ilaihi rajiun, honestly we at Bauchi dont know that she past away, what i could remember last is when i was watching her movie, i really like her because she look exactly the girl of my dream, and she act smater like she had a law school before, but we have nothing left to them except our prayers, i prayer for Almighty Allah to forgive her sin and grant her with Aljannatil Firdausi. Ameen
LikeLike
Pingback: Allah ya jikan Hausa film actress Maryan Umar Aliyu | A Tunanina…
allah ya jikanta…i used to see her in movies but now not…poor yong lady…may her soul rest in perfect peace
LikeLike
wow! am shocked, i was resting on bed and i decided to surf the net and i found this sad news. Allah ya jikansu yasa aljanna ta kasance makoma agaresu. amin.
LikeLike
Ubangiji Allah yajikan su yakum kyautata makoma.
LikeLike
kullu nafsin za’ikatul maud ”allah ya mata rahama”
LikeLike
may almighty Allah forgive them of their sins and grant them peace as they lay to rest.
LikeLike
Alhamdulillah da Kayi mu mutane masu hankali da fasaha da hikima, Alhamdulillah da Ka bamu Addini mai tsarki irin Islam, Addinin da wata Addini kamanta, Ya Allah Kai ne Me rayawa kuma Kai Kake kashewa, Ya Allah Ka rayamu cikin Musulunci Ka kuma Kashemu cikin Musulunci. ALLAH KA JIKAN MUSULMAN DA SUKA RIGE MU GIDAN GASKIYA, KA SA ADDU’AN MU GARESU YA KASANCE ABIN CIYARWA DA SHAYARWAN SU, YA KASAN NI’IMA DA HASKE GA RESU, MUMA IDAN NAMU LOKACIN YAYI KASA MUCIKA DA KYAU DA IMANI, MUCIKA DA KALMAN LA’ILAHA-ILALLAH MUHAMMADU RASULUSULLAH (S.A.W)
LikeLike
“kullu nafsul za,ikatul maut”
may her gentle soul rest in peace with the lord. AMEEN
LikeLike
Salam. To ‘yan Hausa film kar ku shagala ku daina daidaita sahunku a harkar wasan Hausa don an canja gwamnati domin wannan gwamnati itama ta Musulunci ce. In kunne ya ji jiki ya tsira. Wassalam. Muhammad Auwal Haladu ( NYSC) Abuja.
LikeLike
allah yajikan su yasa aljanna makoman su ameen
LikeLike
ALLAH YASA SA TA HUTA KUMA YASA GARGADINE AKAN NABAYA
LikeLike
Hi, more grease 2 u elbow, plz we appreciate ur effts
LikeLike
death is a debt we all must pay.
LikeLike
. Allah ya yafe musu kurakurensu ameen.
LikeLike
Allah ya gafarta masu ya kuma kyautata karshen mu ameen
LikeLike
Allah ya jikansu ya gafarta mata yasa aljana ce makomarsu mu kuma intamu ta zo allah yasa mu cika da imani
LikeLike
allah ya jikan safiya ahmed
LikeLike
Allah yaji kansu makiya mukuma inamu tazo Allah yasa mucika da imani.
LikeLike
Safiya ahmad jaruma tace ALLAH ya gafarta mata,ameen
LikeLike
Inna lillahi wainna ilaihi raji un allah yajikanta da rahama amin actually i know her is a carefull girl
LikeLike
Allah yajikanta ameen
LikeLike
may her soul rest in r.i.p
LikeLike
Allah ya jikansu ya gafarta musu amin
LikeLike
Ya Allah am short of words,life is realy a journey,may thier soul rest in peace,so Maryam has gone forever.Oh mutuwa.
LikeLike
allah yaji kanta kuma tahuta a gaskiya munyi rashi tamkar yar uwa ce a garemu dukka muslim
LikeLike
May ha soul rest in peace kuma Allah yasa Aljannah ne makomon ta(Amin)
LikeLike
allah ya jikanta ya gafarta mata yasa aljanna makoma
LikeLike
salaam…Allah ya ji kanta amin
LikeLike
Allah ya jikanta da rahama!
LikeLike
Ina yimusu addua Allah yajikansu domin munyi babban rashi a industry Allah ya kyautata namu zuwan ameen
LikeLike
Allah ya jikan duk yan kanywood da suka rasu muma intamu tazo yasa mucika da imani nima member ne a kanywood da fkd production one love
LikeLike
Allah jikan murigayiya yakuma rahamsheta ta huta
LikeLike
Allah jikan marugayiya yakuma rahamsheta yasata huta
LikeLike
Allah jikan marigayiya yakuma rahamsheta yasa ta huta
LikeLike
ubangiji allah ya jikansu ya kuma kyauta namu karshen ameen.
LikeLike
ameen don ma aiki
LikeLike
Ina mika ta aziyata zuwa ‘yan films abisa ga irin rashin da sukeyi na ‘yan uwansu, Allah yajikan wanda suka rigamu gidan gaskiya!,Allah yasa aljannace makomarsu amee!!.
LikeLike
Allah yasa sun huta,mu kuma in namu yaxu yasa mu chika da imani., ameeen
LikeLike
Allah yajikan musulmi baki dayan mu, ameen. Kuma kira ga yan wasan hausa dan Allah muji tsoron Allah akan komai da kukeyi, mu fatan mu, mutayaku da adu’a. Nazifi D. Jos
LikeLike
Allah ya jikansu ya musu rahma ameen
LikeLike
ALLAH ya jikan musilmi mai imani ya gafartamasa ameem.
LikeLike
Amma tayi aure kuwa ko kuma tayi ciwo ne?
LikeLike
Ameen allah ya jikan musulmi ga badaya
LikeLike
Allah ya gafar tamusu!
LikeLike
Allah ya jikan ta da rahma
LikeLike
Allah ya jikain su allah ya gafar ta musu
LikeLike
Allah yajikan yanwasan Hausa mazansu da matansu na kannywood
LikeLike
Inamaku fatan alhairi.
LikeLike
Allah kajikan manyan actoci kamamar safiy maryam zirkifilu dama sauransu allah kasa sunhuta amin
LikeLike
WHT A SAD NEWS MAY DEIR SOUL RST IN PEACE AMIN
LikeLike
Allah ya ya fe mata ya ga farta mata amin
LikeLike
Allah yaji kanki Safiya ya kuma gafarta miki mukuma idan tamu tazo Allah yasa mu cika da imani ameen dan darajan annabi muhd sallahu aleyhi wasallam….
LikeLike
Manusia tidak lebih dari sifat, hina, dhaif dan fana
LikeLike
Ya Allah kaji qan safiyya ahmad da rahmar ka wayyo Allah na wlh niban san safiya ta rasuba ya Allah ka kai rahmar ka cikin kabarin safiya ita da zulkifulu muhd da duka musulmai Ameen
LikeLike
ALLAH YA JIKANSU DA RAHAMA YA KUMA GAFARTA MASU KURAKURANSU MUMA IN TAMUTAZU ALLAH YASA MUCIKA DA IMANI AMIN SUMMA AMIN
LikeLike
ALLAH YA JIKANSU DA RAHAMA. IN TAMU TA ZO YASA MU SHIKA DA IMANI AMEN
LikeLike
allah ya jikan musulmai yasa aljanna ce makoma
LikeLike
Allah ya jikan ta ya rahamsheta Ameen
LikeLike
Allah yaji kanta da rahama
LikeLike
Allah ya jikan safiya Ahmed da zhirkifilu moh’d ameen
LikeLike
Gaskiya Hausa film anyi babbar rasuwa
LikeLike
Pingback: Allah ya jikan Hausa film actress Maryam Umar Aliyu | A Tunanina...
Pingback: Allah Ya Jikan Jarumar Kannywood, Hajiya Amina Garba | A Tunanina...
Pingback: Allah ya jikan Hauwa Ali Dodo… | A Tunanina...
Allah ya jikan su yayi masu rahama
LikeLike
ALLAH ya jikansu ya gafarta musu.
LikeLike
ALLAH ya jikansu.
LikeLike
Innalillahi wa inna ilaihi raji’un ya Allah ka jikan su ka kuma gafarta masu, kasa kuma Aljanna ce makomar su. ameeeeeen
LikeLike
Pingback: Remembering ‘Dan Ibro (tare da baturiyarsa) (Allah ya jikan ‘Dan Ibro) | A Tunanina...
ameen
LikeLike
allah ya jikan sudarahama ameen
LikeLike
Assalamu Alaikum Yan uwana yana da kyau mu kasance masu gaskiya da rikon amana mu sani cewa duniya ba matabbata bace watana wasu ne ba my bane Ina rokon Allah yasa mu cika da imani yasa lokacin mutuwar Kalmar shahada itace karshen furucin mu
LikeLike
Allah ya jikanta da rahama,yasa ta huta mikuma idan tamu tazo Allah yasa mucika da imani,Amin.
LikeLike
Allah Ya gafarta muku
LikeLike
May Allah grant them his shade of mercy and jannah. And to us when is our time amin.
LikeLike
Allah ya jikan Rabilu Musa (ibro)
LikeLike
Ubangiji Allah yaji kansu da rahama Amin. Allah kasa Aljannah ce makomar su gaba daya Amin. Mu kuma idan tamu tazo kasa mu cika da imani Amin.
LikeLike
Allah yasa aljanna ce ma koma
LikeLike
Rest In Peace For Our Nigerian Kannywood Industry Actress And Director.
LikeLike
allah ubangiji ya jikansu da rahama allah ya gafar ta ma iyayen da sauran al.umma baki daya mukuma idan tamu tazo allah yasa mucika da imani ameen
LikeLike
Rest in peace
LikeLike
Allah ya jikanasa ya gafartamar da rahma
LikeLike
Allah ubangiji ya jikan su ya gafarta musu ya cigaba da haskaka kabarin su ya kuma sa sun huta ya sa in tamu ta zo mu cika da kyau da imani………… Ameen summa Ameen
LikeLike