Allah ya jikan Kannywood actress Safiya Ahmed and director/producer Zulkiflu Muhammed

Safiya Ahmed (courtesy of Ibrahim Sheme at Bahaushe mai ban Haushi)

Inna lillahi wa Innah Ilahim Raji’un.

I received an email yesterday telling of the death of the young Kannywood actress Safiya Ahmed after an illness. She passed away in Kano on 26 February 2010. Safiya’s final words in a recent Fim magazine interview, when she was asked if she had anything to say or advice to give to her colleagues in the film industry,  were:

Kira na ba ya wuce in ce mu ci gaba da yin addu’a. Kuma ina kira da mu ji tsoron Allah, mu so junan mu.

I don’t have more to say except that we should keep praying. Also, I’m calling on us to fear God and love each other.

Safiya’s death comes only a week after the death of Kannywood director and producer Zilkiflu Muhammed (Zik) on the 18th of February, 2010. His obituary can be found in last week’ Aminiya. Ibrahim Sheme also has a tribute to Hauwa Ali Dodo, Zulkiflu Muhammad, and Safiya Ahmed on his blog Bahaushe Mai Ban Haushi.

The late Zulkiflu Muhammad (courtesy of Ibrahim Sheme on Bahaushe mai ban Haushi)

Allah ya jikansu. Allah ya sa su huta.

Amin

(UPDATE 27 December 2013. Unfortunately, the Fim Magazine site, which had a photo I had previously linked to now seems to be defunct.)

To read other tributes I’ve written for Hausa actors and filmmakers gone before their time, see my posts on

Actress Hauwa Ali Dodo, who died 1 January 2010,

Actress Amina Garba, who died on 21 November 2010,

Comedian and director Lawal Kaura, who died on 13 December 2011,

Actress Maryam Umar Aliyu, who died on 12 April 2011,

Director Muhammadu Balarabe Sango, who died on 1 December 2012

113 responses to “Allah ya jikan Kannywood actress Safiya Ahmed and director/producer Zulkiflu Muhammed

 1. Allah yaji kanta da rahamar sa.Mukam munyi rashin jaruma mai kunya ladabi tsoron allah da sanin yakamata.

 2. Ibrahim MALAM E GOMBE

  ALLAH UBANGIJI KA GAFARTAWA DIR- ZIK DA SAFIYA AHMED KASA ALJANNACE MAKOMARSU, MUKUMA UBANGIJI ALLAH YASA INTAMU TAZO MUCIKA DA IMANI…!

 3. kabiru auduwa kb GOMBE.

  ALLAH yajikansu safiya ahmed da zik yakuma gafartamusu, mukuma idan ta mu tazo ALLAH yasa mucika da imani amin.

 4. Shafaatu Ibrahim

  Allah Ubangiji ya gafarta masu yasa Aljannah ce makomar su

 5. usman muhammed dauda

  allah yaji kansu

 6. Jazuli (jb) Jalingo

  Allah yaji kan su,ya kuma rahamcesu amin summa amin

 7. Allah ya jikansu yasa aljannah ce makomarsu

 8. Rashin safiya da kuma Zulkifilu (zik) ba wai rashine ga masu shirin hausa films kawai ba,a’a harma da dukkanin masu kishin al’adun HAUSA. Muna fatan Allah ya jikansu ya gafarta musu,mukuma in tamu tazo yasa mu cika da imani ameen summa ameen.

 9. Jamilu oyiya fago

  Ina taya yan uwa da abokan arziki da kuma sauran masu shaawar wasan hausa alhinin rashin gwanayen yan wasa Safia Ahmad da kuma Zulkifli mohd,da fatan Allah jikansu ya gafarta musu Ameen.

 10. Ummi Shariff Usman

  Ubangiji Allah ya jikan Safiya, yasa Aljannah firdausi ce makomarta.

 11. Lawal Umar fago

  Muna fatan Allah Taala ya jikansu ya gafarta musu.Da fatan mutuwar wadannan da sauran marigaya ta zama waazi ga yan fim da sauran mutane su gane cewa kare mutuncin addini yafi kare sanaa,Allah shiryar damu baki daya Ameen.

 12. Abubakar Mijinyawa

  Allah ya jikan wadanda suka rigamu gidan gaskiya sa’anna masu aikin barna su kuma su gyara halinsu. Thank’s

 13. Allah ya jinkan su ya masu gafara.saura aji tsoron Allah kafin tamu ta zo

 14. Nafiu Rabiu of (a.t.b.u)

  may the peace and mercy of Allah (SWA) be upon them, amen. Allah ya bawa family dinsu hakuri da mu gaba daya.

 15. Allah Ka jikan musulman da suka gabata gare mu ka kuma kyautata karshen mu. Amin.

 16. Nazeef Makama Misau

  Allah ya jikan Marigayiya Safiya Ahmed

 17. Allah ya jikan su yasa sun huta Allah ubangiji ya kyauta namu bayan nasu

 18. 4rm Allah we come and to HIM we shall return.may their gentle soul rest in peace AMEEEEEEEEEEEEEEEN

 19. allah kaji kansu innamu yazo allah ya samu cika da imani

 20. muna masu kyakkyawan addu’a allah yajikansu yagafarta masu yasa aljannane makomansu bayan haka inna namu yazo allah yasa mucika da imani.

 21. Mohammed S. Bako

  Allah jikan su kuma yayi musu gafara yakuma sa sun huta ameem.

 22. Allah ya jikan safiya da zikiflu,Allah yasa aljana firdausi ne makomar su.muma in namu tazo Allah ya sa mu cika da imani.

 23. Allah yaji kansu da rahama yasa sunhuta,muma intamu tazo allah mucika da imani.

 24. Abduljalal Haruna Runka

  Allah ya jikan musulmi

 25. Allah ya gafarta ma safiya Ahama yasa ta huta.

 26. usman aliyu gombe

  dama ai KULLI NAFSIN ZA’IKATUL MAUT to ALLAH ya gafartawa dukkan musulmai na duniya wadda suka riga mu gidan gaskiya. AMIM
  mu kuma ALLAH yasa idan tamu tazo ta daukemu tare da imani. AMIN.

 27. Allah ka gafartawa musulmai baki daya mukuma idantamu tazo allah yasa mucika da imani amin

 28. Allah yaji kan su.

 29. Mustapha Maiduguri

  ALLAH YA SA ALJANNATUL FIDDAUSI CE MAKOMARSU AMEEEEEEN.

 30. may there soul rest in pfct pis!. Amin

 31. Inna.Lilla.hiwa.inna.illaihirraji.un
  Allah yajikan saffiyya Ahmad
  yayi Mata gafara
  muma in tamu tazo gafarta mana Ameeeeeeen

 32. Inalillahi wa in-ilaihi rajiun, honestly we at Bauchi dont know that she past away, what i could remember last is when i was watching her movie, i really like her because she look exactly the girl of my dream, and she act smater like she had a law school before, but we have nothing left to them except our prayers, i prayer for Almighty Allah to forgive her sin and grant her with Aljannatil Firdausi. Ameen

 33. Pingback: Allah ya jikan Hausa film actress Maryan Umar Aliyu | A Tunanina…

 34. maha usman danagege

  allah ya jikanta…i used to see her in movies but now not…poor yong lady…may her soul rest in perfect peace

 35. wow! am shocked, i was resting on bed and i decided to surf the net and i found this sad news. Allah ya jikansu yasa aljanna ta kasance makoma agaresu. amin.

 36. Ibrahim Ismail

  Ubangiji Allah yajikan su yakum kyautata makoma.

 37. kullu nafsin za’ikatul maud ”allah ya mata rahama”

 38. Aisha Garba Aliyu

  may almighty Allah forgive them of their sins and grant them peace as they lay to rest.

 39. Alhamdulillah da Kayi mu mutane masu hankali da fasaha da hikima, Alhamdulillah da Ka bamu Addini mai tsarki irin Islam, Addinin da wata Addini kamanta, Ya Allah Kai ne Me rayawa kuma Kai Kake kashewa, Ya Allah Ka rayamu cikin Musulunci Ka kuma Kashemu cikin Musulunci. ALLAH KA JIKAN MUSULMAN DA SUKA RIGE MU GIDAN GASKIYA, KA SA ADDU’AN MU GARESU YA KASANCE ABIN CIYARWA DA SHAYARWAN SU, YA KASAN NI’IMA DA HASKE GA RESU, MUMA IDAN NAMU LOKACIN YAYI KASA MUCIKA DA KYAU DA IMANI, MUCIKA DA KALMAN LA’ILAHA-ILALLAH MUHAMMADU RASULUSULLAH (S.A.W)

 40. khalifa hassan

  “kullu nafsul za,ikatul maut”
  may her gentle soul rest in peace with the lord. AMEEN

 41. Muhammad Auwal

  Salam. To ‘yan Hausa film kar ku shagala ku daina daidaita sahunku a harkar wasan Hausa don an canja gwamnati domin wannan gwamnati itama ta Musulunci ce. In kunne ya ji jiki ya tsira. Wassalam. Muhammad Auwal Haladu ( NYSC) Abuja.

 42. djankado hawa

  allah yajikan su yasa aljanna makoman su ameen

 43. ALLAH YASA SA TA HUTA KUMA YASA GARGADINE AKAN NABAYA

 44. Hi, more grease 2 u elbow, plz we appreciate ur effts

 45. bashir galambi

  death is a debt we all must pay.

 46. . Allah ya yafe musu kurakurensu ameen.

 47. Abdullahi Garba

  Allah ya gafarta masu ya kuma kyautata karshen mu ameen

 48. Allah ya jikansu ya gafarta mata yasa aljana ce makomarsu mu kuma intamu ta zo allah yasa mu cika da imani

 49. allah ya jikan safiya ahmed

 50. Allah yaji kansu makiya mukuma inamu tazo Allah yasa mucika da imani.

 51. Safiya ahmad jaruma tace ALLAH ya gafarta mata,ameen

 52. IDRIS IBRAHIM JIBRIN

  Inna lillahi wainna ilaihi raji un allah yajikanta da rahama amin actually i know her is a carefull girl

 53. Allah yajikanta ameen

 54. may her soul rest in r.i.p

 55. Takai abban ihisan

  Allah ya jikansu ya gafarta musu amin

 56. Ya Allah am short of words,life is realy a journey,may thier soul rest in peace,so Maryam has gone forever.Oh mutuwa.

 57. allah yaji kanta kuma tahuta a gaskiya munyi rashi tamkar yar uwa ce a garemu dukka muslim

 58. May ha soul rest in peace kuma Allah yasa Aljannah ne makomon ta(Amin)

 59. allah ya jikanta ya gafarta mata yasa aljanna makoma

 60. salaam…Allah ya ji kanta amin

 61. Allah ya jikanta da rahama!

 62. Jamilu Adamu Ringim

  Ina yimusu addua Allah yajikansu domin munyi babban rashi a industry Allah ya kyautata namu zuwan ameen

 63. Allah ya jikan duk yan kanywood da suka rasu muma intamu tazo yasa mucika da imani nima member ne a kanywood da fkd production one love

 64. Allah jikan murigayiya yakuma rahamsheta ta huta

 65. Allah jikan marugayiya yakuma rahamsheta yasata huta

 66. Allah jikan marigayiya yakuma rahamsheta yasa ta huta

 67. munira ahmadabdul

  ubangiji allah ya jikansu ya kuma kyauta namu karshen ameen.

 68. HABEEB ABUBAKAR GAR

  Ina mika ta aziyata zuwa ‘yan films abisa ga irin rashin da sukeyi na ‘yan uwansu, Allah yajikan wanda suka rigamu gidan gaskiya!,Allah yasa aljannace makomarsu amee!!.

 69. Allah yasa sun huta,mu kuma in namu yaxu yasa mu chika da imani., ameeen

 70. Allah yajikan musulmi baki dayan mu, ameen. Kuma kira ga yan wasan hausa dan Allah muji tsoron Allah akan komai da kukeyi, mu fatan mu, mutayaku da adu’a. Nazifi D. Jos

 71. Allah ya jikansu ya musu rahma ameen

 72. Adam ahmad adam

  ALLAH ya jikan musilmi mai imani ya gafartamasa ameem.

 73. Adam ahmad adam

  Amma tayi aure kuwa ko kuma tayi ciwo ne?

 74. Ameen allah ya jikan musulmi ga badaya

 75. Allah ya gafar tamusu!

 76. Danjuma auwal

  Allah ya jikan ta da rahma

 77. Allah ya jikain su allah ya gafar ta musu

 78. Allah yajikan yanwasan Hausa mazansu da matansu na kannywood

 79. Inamaku fatan alhairi.

 80. Allah kajikan manyan actoci kamamar safiy maryam zirkifilu dama sauransu allah kasa sunhuta amin

 81. wasila hambali

  WHT A SAD NEWS MAY DEIR SOUL RST IN PEACE AMIN

 82. Allah ya ya fe mata ya ga farta mata amin

 83. Abdulazeez Idriss Mahmood

  Allah yaji kanki Safiya ya kuma gafarta miki mukuma idan tamu tazo Allah yasa mu cika da imani ameen dan darajan annabi muhd sallahu aleyhi wasallam….

 84. Manusia tidak lebih dari sifat, hina, dhaif dan fana

 85. Ya Allah kaji qan safiyya ahmad da rahmar ka wayyo Allah na wlh niban san safiya ta rasuba ya Allah ka kai rahmar ka cikin kabarin safiya ita da zulkifulu muhd da duka musulmai Ameen

 86. ALLAH YA JIKANSU DA RAHAMA YA KUMA GAFARTA MASU KURAKURANSU MUMA IN TAMUTAZU ALLAH YASA MUCIKA DA IMANI AMIN SUMMA AMIN

 87. ALLAH YA JIKANSU DA RAHAMA. IN TAMU TA ZO YASA MU SHIKA DA IMANI AMEN

 88. allah ya jikan musulmai yasa aljanna ce makoma

 89. Allah ya jikan ta ya rahamsheta Ameen

 90. Allah yaji kanta da rahama

 91. Allah ya jikan safiya Ahmed da zhirkifilu moh’d ameen

 92. Gaskiya Hausa film anyi babbar rasuwa

 93. Pingback: Allah ya jikan Hausa film actress Maryam Umar Aliyu | A Tunanina...

 94. Pingback: Allah Ya Jikan Jarumar Kannywood, Hajiya Amina Garba | A Tunanina...

 95. Pingback: Allah ya jikan Hauwa Ali Dodo… | A Tunanina...

 96. Allah ya jikan su yayi masu rahama

 97. ALLAH ya jikansu ya gafarta musu.

 98. ALLAH ya jikansu.

 99. Innalillahi wa inna ilaihi raji’un ya Allah ka jikan su ka kuma gafarta masu, kasa kuma Aljanna ce makomar su. ameeeeeen

 100. Pingback: Remembering ‘Dan Ibro (tare da baturiyarsa) (Allah ya jikan ‘Dan Ibro) | A Tunanina...

 101. allah ya jikan sudarahama ameen

 102. Assalamu Alaikum Yan uwana yana da kyau mu kasance masu gaskiya da rikon amana mu sani cewa duniya ba matabbata bace watana wasu ne ba my bane Ina rokon Allah yasa mu cika da imani yasa lokacin mutuwar Kalmar shahada itace karshen furucin mu

 103. Allah ya jikanta da rahama,yasa ta huta mikuma idan tamu tazo Allah yasa mucika da imani,Amin.

 104. Sulaiman Abubakar saddeq

  Allah Ya gafarta muku

 105. Gaddafi Ibn Bello

  Allah ya jikan Rabilu Musa (ibro)

 106. Ubangiji Allah yaji kansu da rahama Amin. Allah kasa Aljannah ce makomar su gaba daya Amin. Mu kuma idan tamu tazo kasa mu cika da imani Amin.

 107. Allah yasa aljanna ce ma koma

 108. Rest In Peace For Our Nigerian Kannywood Industry Actress And Director.

 109. allah ubangiji ya jikansu da rahama allah ya gafar ta ma iyayen da sauran al.umma baki daya mukuma idan tamu tazo allah yasa mucika da imani ameen

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Google photo

You are commenting using your Google account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

Connecting to %s