Allah Ya Jikan Jarumar Kannywood, Hajiya Amina Garba

Inna Lillahi Wa’inna Ilaihir Raji’un.

Hajiya Amina Garba

I signed onto Facebook tonight to the upsetting news of the passing away yesterday (21 November 201o, Sunday) of Hajiya Amina Garba, one of the most recognizable faces in Kannywood. Hajiya Amina has played hundreds of roles over the years, most often as a mother. She died three weeks after her wedding, after a short illness. Allah ya jikanta. Allah ya sa ta huta. Allah ya ba mu hakuri.

I do not have any of the details yet, but will post them as they become available. Kannywood Online has also posted a brief line on her death.

A photo uploaded to Facebook by Ibrahim Alfa Ahmad of VOA

[UPDATE 9:06pm. For more background on Hajiya Amina’s life and career, see a recent interview published by People’s Daily Online on November 6, 2010, an interview on page 22 of the October 2004 Cross-Border Diaries, and also a 2007 interview in French with Afriquechos Magazine. Hajiya Amina, also known as Mama Dumba, first became involved in acting, as a young widow, in the early 1980s in the CTV television drama “Farin Wata.” She also worked as a nurse.]

[Update 23 November 2010, Abdulaziz A. Abdulaziz of Leadership has more details in his piece: “Ace Hausa Actress, Amina Garba, Dies at 52”]

If any of those of you who worked with her or knew her would like to share memories or stories about her for inclusion in my column this week, please share in the comments section or send me an email at carmenmccain [at] yahoo.com.

UPDATE 24 December 2010

Copied below is the article I published in honour of Hajiya Amina Garba on 27 November 2010, the week following her death. As I was out of the country at the time, I had to rely on email and facebook to gather tributes and memories. Unfortunately, that ended up meaning I had a pretty serious gender imbalance in what was published, but I still thought the memories shared by these directors, producers, actors, and musicians were quite poignant. Beneath the article, I have copied the full original messages in Hausa that were sent to me by Kannywood stakeholders in response to my call for written memories about Hajiya Amina.  I have also included a couple of tributes from people who responded after my submission deadline and I wasn’t able to include in the publication. To read the article, just click on this link to the soft version on the Weekly Trust site or on the photo, and it will redirect you to a large readable version hosted on my flickr site.

Abba El Mustapha, Producer, Actor: salam, innalillahi wa inna ilaihirrajiun. haj. amina has passed away but her memories will never fade. a woman of honest, integrity, charismatic n always down 2 all. a mother to all that we shall always cherish her kind gesture n modesty. may her gentle soul rest in perfect peace.

Ali Nuhu, Director, Producer, Actor: Zan fara da cewa Allah ya jikanta ya gafarce ta. Ta kasance Uwa ga dukkanmu don kullum tana cikin bada shawara ta gari garemu. Allah ya bamu hakuri da danganar rashin ta.

Auwal Muhammed Danlarabawa, Producer/Director: Amina garba dai ni a sani na da ita gaskiya tana da kirki matuka don nayi aikin fina finai na da ita kamar su LIKAI, DA BARIMA DA TSUMIN DAGE KAFFARA da sauransu, Sannan a mu’amalar mu da ita a harkar film gaskiya naji dadi don bata karya alkawari a duk aikin da muka yi da ita, Sannan kuma Amina Garba tana da kokari wajen cewar anyi abin da ya kawo ta wajen aikin film, Sannan bata son tashin hankali, Sannan tana da son mutane sosai a duk lokacin da aka hadu ada ita don masoya ko masu kallaon fina finanta, Sannan abin da bazan manta dashi ba shine lokacin da matata taje wajen awon ciki a asibitin da take aiki ta amshe ta hannu biyu biyu cikin nishadi,na biyu kuma ranar bithday din yar gidan mansura isah da akayi nan ma ta rike matata har aka tashi suna ta hira da ita har sukayi hotuna ,wannan kadan daga cikin abinda nasani kenan akan rayuwar Amina Garba Allah yaji kanta ameen

Balaraba Ramat Yakubu, Writer, Producer: Allah ya jikan ta kuma ya gafarta mata amin. Hajiya Amina mutuniyar kirki ce, kuma mai so jama’a, kuma mai son yara ce, kuma tana da alheri. Allah ya jikan ta. Wannan shine abin da zan iya gaya miki akan wannan mata

Lawal Kaura, Director, Producer, Actor:  Abin da na sani a halayen ta ni a kashin kaina sune, mama dumba mace ce mai hakuri da kamun kai da kuma kawaici, dan zai wahala ka ji wasu munanan kalmomi sun futo daga bakin ta, bugu da kari kuma ta dauki kanta tamkar uwar kowa a industry idan taga mutun yana aikata ba daidai ba ita sai ta kira shi tai masa fada. Haka yasa wallahi idan location da ita za kaga ya zama mai tsabta, dan han na taba ji wani shakiyi yana cewa shi yana kunyar idon mama dumba dan haka ko maganar banza baya iyawa. Allah ya gafarta mata ya jikan ta ya kuma kyautata tamu in tazo.

Masaud Kanoriders, hiphop artist: GASKIYA AMINA GARBA MACE CE MAI KAMAR MAZA,MUTUNCI,ALKHAIRI,SANIN DARAJAR MUTANE,SANIN YA KAMATA DA SANIN DARAJAR MUTANE A RAYUWATA AMINA GARBA TAYI MIN ABUBAWA NA MUTUNCI WANDA BAZAN IYA NA BAYYANA SU BA SAI DAI KAWAI NA FADI KADAI KAFI RASUWAR TA AKWAI LOKACIN DA MUNJE LOCATION NA FIM DIN PRODUCER NA MAI SUNA KARO DA KARO AKA KAWO ABINCI SAI YA KARE NI BAN SAMU WALLAHI NATA TA DAUKA TA BANI KUMA BAZAN MANTA BA MUNYI WANI FIM NA MUTANEN TOGO DA MUKA SAKATA TAYI MANA WASU SCENE ANAN MA AMINA GARBA BATA ANSHI KUDIN MU SABODA TAGA CEWA A LOKACIN MUNA CIKIN MATSALAN KUDI HAR MA TA KAIMU GIDAN MUKA KARASA WASU SCENE A CAN SAKAMAKON RASHIN LOKACIN ABU NA KARSHE DA ZAN CE SHI ALLAH UBANGIJI YA GAFARTA MATA MUKUMA IDAN TAMU TAZO ALLAH YASA MU CIKI DA KYAU DA IMANI (AMEEN ) DAGA MASUD KANORAIDERS

Muhammad B Sango II, director: Talatu,Amina Garba ta fara harkar fim tun daga gidan Talabijin inda ta ke yin wasan kwaikwayo kuma a nan ne aka fara saninta.Ta bayar da gudummawa sosai wajen cin nasarar wasan kwaikwayo a talabijin domin a lokacin sune ‘yammata. A lokacin da aka fara Fina-finan Hausa a kaset kuwa,su ne iyaye mata kuma a nan mata yi fice sosai musamman a wajen fitowa a matsayin matar Attajiri ko ita kanta Attajira. Ta kan fito kuma a matsayin talaka, amma duk rawar (role) da ta taka yana dacewa da ita sosai saboda kwarewarta. Babban abin kirkin da ta kan yiwa masu shirya fim(Furodusa) shi ne ta kan bayar da gidanta na Kofar Kabuga domin lokeshin (location) domin saukaka musu kuma ta bayar da kayan sawarta (costumes) a yi amfani da su. Kuma ya na cikin tarihi (on record) cewar tana daya daga cikin mata manya wadanda su ke ajiye ‘yam mata ‘yan fim a gidajensu su na kula da su kuma ta hannunta ta aurar da fitacciyar jarumar fim din (Ki yarda da ni) Fati wacce  har yanzu ta na gidan mijinta, Alhamdu lillahi. Amina ta na da son jama’a da barkwanci a gida ko a lokeshan shi ya sa ta ke da tagomashi a tsakanin jama’a a waje da cikin industry. Kadan kenan daga abin da zan iya fada miki Talatu. Na gode.

Nasiru Bappah Muhammad, Director: Nagode da sakon ta’aziya, kuma kin kyau da za ki yi tribute to Amina Garba. Ni mun yi aiki da ita sosai amma abin da zan iya fada miki shine tana da wasa da dariya da jama’a, kuma tana da kyauta. Komai ta saya on location, she shared with other people. She had so much self respect, and didn’t like indiscipline, that’s why she commanded so much respect within and even without the industry.

Shaban Ty, Producer, Actor: Nasanta tare da mahaifiyata tun kafin na shigo hausa fim industry,tanada farin jini wurin yanwasa,hakuri da sanin yakamata.bazan manta shooting dina na fimdin matar manya ba, inda tazo location ta biya kudin drop na mota mukayi shooting muka gama tace shaba ka rike kudinka kai karamin producer ne.ALLAH YAJI KANTA DA RAHAMASA.

To read other tributes I’ve written for Hausa actors and filmmakers gone before their time, see my posts on

Actress Hauwa Ali Dodo, who died 1 January 2010,

Director Zilkiflu Muhammed (Zik), who died 18 February 2010,

Actress Safiya Ahmed, who died on 26 February 2010,

Comedian and director Lawal Kaura, who died on 13 December 2011,

Actress Maryam Umar Aliyu, who died on 12 April 2011,

Director Muhammadu Balarabe Sango, who died on 1 December 2012

39 responses to “Allah Ya Jikan Jarumar Kannywood, Hajiya Amina Garba

 1. Jibrin Mohammed Yusi - Bajoga

  Salam.

  Innalillahi wa inna hilayhin Raj’un.

  Lallai wannan babban rashi ne, amma kuma is common ga dukkan musulmi bcouse kowa ya kwana da sanin cewa “Kulli nafsin Za’ikatul ma’ud” Ba abinda zamuce/muyi mata sai addu’a da fatan Ubangiji a gafarta mata da rahamarsa. Allah kuma ya baiwa dukkan yan’uwa da abokan arzi hakurin jure wannan babban rashi.

  Muda muke da rai, Allah yasa mu jika da imani.

  Like

 2. This is indeed a very sad news, may her soul rest in perfect peace amin. She was one of my favorite actress in kannywood. What a great lost!!! **sigh**

  Like

 3. Allah ya jikan ta ya gafarta mata yasa Aljannah ce makoma.

  Like

 4. indeed its a great lost in the hausa film industry and nigeria in general, may her gentle soul rest in the blossom of jannah firdaus

  Like

 5. Rukayyatu Bisallah yelwa

  Allah yagafarta mata kura kuranta yasa aljanna ce makomarmu baki daya Allahumma amin.

  Like

 6. aliyu muhammad(mungus)

  It is with heavy heart i write this piece in order to join thousands of well wishers in sympathizing with the families of Hajiya Amina. May her gentle soul rest in peace. Who knows? it could be you or me, sooner or later. Allahu Akbar!

  Like

 7. ABUBAKAR AND NAJAAT

  Hakika wannan babban rashine. Allah yasa Aljannah makoma ameen.

  Like

 8. INALILAHI WA INA ILAIHI RAJIUN INDEED TII IS A GREAT LOST 2 D INDUSTRY BCOS SHE WAS SUCH A GREAT WOMAN THAT PLAY A SPECIAL ROLE IN D INDUSTRY SO WE PRAY 2 ALMIGHTY ALLAH 2 FORGIVE HER HER SINS RIGHT 4RM D DAY OF MATURITY 2 D DAY OF HER DEMISE.AND MAY ALMIGHTY ALLAH GIVE HER CHILDREN, HUSBAND, FRIENDS, RELATIVES, FANS AND SO ON D HEARTH 2 BEAR THIS GREAT LOST ONCE AGAIN MAY HER GENTLE SOUL REST IN PERFECT PEACE AMEEN. AND WHEN OUR TIME COMES MAY ALLAH TAKE OUR SOULS AS MUSLIMS BI SALAM

  Like

 9. Inna lilLahi wa inna iLaihin raju’un. Allah Ya gafarta mata kura kuran ta, Ya sanya aljannace makomar ta. Mu kuma Allah sa mu cika da imani in tamu ta zo. Amin.

  Like

 10. To allah we belond,nd to him is our return.my almaity allah forgive the sin of her and inserted her in the infinite of his mercy and ones again give endurance to all her relatives and others ameen.

  Like

 11. Allah ya jikinta da rahama amen

  Like

 12. INNA LILLAHI WA INNA ILAIHIR RAJIUN!!!!!!
  lallai muyi rashi yar’uwa, muna rokon ka ya allah kayi mata gafara ka shafe mata kurakurenta ya raya mata abinda ta bari ya kuma albarkaci zuri”a ta, ya ba wa mijin ta hakurin juriya ya bamu muma hakurin juriya yasa aljanna makomanta. ya kuma kyautata tamu bayan tasu. amin.

  Like

 13. usman aliyu gombe

  ALLAH yasa aurenta shine sanadin gafaran da ALLAH zai mata amin
  mu kuma ALLAH yasa mu gama lafiya. AMIN.

  Like

 14. la mort de amina garba.

  Like

 15. May he almighty Allah 4give hajiya amina garba

  Like

 16. MUSTY DEE MAN CAMRY To allah we belond,nd to him is our return.my almaity allah forgive the sin of her and inserted her in the infinite of his mercy and ones again give endurance to all her relatives and others ameen. MUSTAFHA AHMED KABARA 2

  Like

 17. I just returned from pilgrimage to Saudi Arabia and received with shock the demise of Mama Dumba. Mother to all actors/actresses in Hausa films. She was a nice woman, kind. May her soul rest in perfect peace. Amen.

  Like

 18. Allah Akbar! Inna lillahi wa inna ilaihi raji’un. Allah ya jikan Haj. Amina Garba, da sauran dukkan Musulmai baki daya. Allah ya kai Rahma kabarinsu Ameen!

  Bashir Ahmad
  Bashirgy@yahoo.com
  Dandalinbashir.blogspot.com

  Like

 19. To yan firm kugane, world and worldty material is nothing. Wallahi kugyara! A word is ….

  Like

 20. allah ya garfata mata,kullu nafsin zahetal mout

  Like

 21. Pingback: Allah ya jikan Hausa film actress Maryan Umar Aliyu | A Tunanina…

 22. Mutuwa rigal kowa, Allah Ya Jikan musulmi kuma ya gafarta masa, mu ma damu mu kayi sawra Allah ya tchika mu da imani, amen

  Like

 23. allah ya jikan hajiya amina garba ya sa aljannace makonarta

  Like

 24. To Allah we belong and to him we shall return

  Like

 25. Allah yagikan ta ameen

  Like

 26. Allah yaji kanta ameen

  Like

 27. Abubakar Kamba Shiru

  Allah jikanta, yasa aljanna makoman ta ameen. I can stil remember my first contact with her in 2008 at a phamarcy behind Jujilabu store in Kano.

  Like

 28. Allah Yasa taa dace, amin.

  Like

 29. Allah yajikan amina garba mutunniyan kirki allah yasa tahuta amin

  Like

 30. Allah ya gafartamata amin.

  Like

 31. SULEMAN IBRAHIM KARAYE

  Allah ya jikan Amina inna fatan ta cika da imani.

  Like

 32. ALLAH YAGIKAN WANDA SUKARI GAMU GIDAN GASKIYA MUKUMA INNAMUTAZO YASA MUCHIKA DA KEW DA IMMANI

  Like

 33. Allah Jikan Amina Garba

  Like

 34. Pingback: Allah ya jikan Hausa film actress Maryam Umar Aliyu | A Tunanina...

 35. Pingback: Allah ya jikan Kannywood actress Safiya Ahmed and director/producer Zulkiflu Muhammed | A Tunanina...

 36. Pingback: Allah ya jikan Hauwa Ali Dodo… | A Tunanina...

 37. Pingback: Remembering ‘Dan Ibro (tare da baturiyarsa) (Allah ya jikan ‘Dan Ibro) | A Tunanina...

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

Connecting to %s