I am perpetually late on time-sensitive issues for this blog, but since this was just last week, let me congratulate Kannywood star Abba El’Mustapha and Fatima M. Shuwa on their marriage this weekend. I took these photos at the “Mother’s Night” on Saturday, 12 June, and “White Night,” Sunday, 13 June.

Abba El-Mustapha and Fatima Shuwa on Mother's Night of their marriage celebration, 12 June 2010 (c) CM

Abba El'Mustapha and Fatima Shuwa during the "White Night" of their marriage celebration, 13 June 2010 (c) CM
ABBA DA FATI ALLAH YA BAKU ZAMAN LAFIYA YAKUMA SA KU SAN ZAMAN AURE BA ZAMA NE WANDA KUKA YI A BAYA BA. DOLE KUSA HAKURI A AL’AMURAN KU.
LikeLike
Allah ya baku zaman lafiya Ameen .
LikeLike
allah ya bada zaman lapiya
LikeLike
Allah ya sanya alkhairi ya bada zaman hakuri da fahimtan juna.Abba zaman aure daban ne da shirin fim sai ansa hakuri.
LikeLike
Thumbs up Abba Ruda. Other bachelors should follow suit. Congrats!
LikeLike
Allah yabaku zaman lafiya
LikeLike
Congrats and I pray may Allah bear u children,
But sorry to say that, the way u appear in ur wedding is not Islam appearance, but please and please follow Islam roles so that Allah will bless ur marriage and gives u Aljannatul Firdaus.
Thanks.
LikeLike
Allah yabada zaman lafiya
LikeLike
marriage is a union bw d couples so abba try to maintain it and alot of
mistakes took place in ur marriage so try to ask God for d forgiveness
LikeLike
Allah ya banda zaman lafia.
LikeLike
Rud boy, pls be replying wen eba u c d mail
THANKS
LikeLike
Allah bada zaman lafia amin Allah kawo nawa nida masoyana Ameeeen
LikeLike
Allah kawo na sameerah muneera haseeya ,Allah bawa ameera zaman lafia ita da mustapha
LikeLike
Ina tayaka addu.a allah yabada zaman lfy.da kuma hakurin zamada juna.
LikeLike
Nafi kowa murna da wannan rangade diyan bukin nan,abunda zance shine ubangiji Allah ya barku tare kuma ya dayyaba zuri’anku sutashi acikin tarbiya ta musulunci,kuma Allah ya hore muku yara uku sau uku a lokaci daya,nine naku a kullum,{DAN MALIKI}
LikeLike
Zaman aure ba abun wasabane,thank God bayar film bace bare tayi tunanin dawowa industry.Allah yabada zaman lafiya.
LikeLike
Kai wannan sakarci fa na shiga irin ta wadanda ba musulmi ba. Tir!
LikeLike
allah ya bada zaman lafiya amma irin wannan shiga aiba musulinci bane ayiwa kai fada
LikeLike
allah ya bada zaman lafiya amma irin wannan shiga aibata musulinci bane ayiwa kai fada
LikeLike
Allah ya bada zaman lafia
LikeLike
Wishing u a Happy marriage life
LikeLike
Cograt allah yabaku zaman lfy
LikeLike
Allah bada zaman lafiya,a gyara halaye
LikeLike
Abba da fatima Allah yabaku zaman lafiya yakuma albarkanci wannan zama naku, daga aliyu sudan +249929846833, +249900474666
LikeLike
Inamuku fatan alkhairi kai da fatima, Allah yabaku zama lafiya
LikeLike
Assalamu alaikum allah ya baku zaman lafiya,ya kuma kawo kazantar daki,bata sharaba,ta haihuwa
LikeLike
WISHING U HAPPY MARRIAGE LIFE. THANKS
LikeLike
Abba Allah yabada zaman lfy, ya kuma albarkaci zuriyanku
LikeLike
alhamdulillah! Allah ya albarkaci auren naku, kuma ya sanya muku hakuri a rayuwan ku na duniya baki daya!
Wani Masoyin pina pinanku daga Niamey kasar Nijar
LikeLike
Congratulations to you am verry happy with seen this join of your marriage may Allah protect you
LikeLike
Pingback: Rawa da waka a finafinan Hausa/Singing and Dancing in Hausa films | A Tunanina...
Allah yabada za man fly
LikeLike
Allah gatan kowa
LikeLike